SHAFIN RUBUTU Idan Iyayenmu Suna Rashin Lafiya KA KUNNA Shafin rubutu da zai taimake ka ka daidaita yadda kake kula da masu rashin lafiya. Ka saukar da Makamancin Batutuwa Fallayen Rubutu don Matasa Taimako Don Matasa Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So TAMBAYOYIN MATASA Me Zan Yi Idan Iyayena Ba Su da Lafiya? Ba kai kadai ba ne matashin da ke fuskantar irin yanayin nan. Ka karanta abin da ya taimaka wa wasu matasa biyu su iya jimre da yanayin. AMSOSHIN TAMBAYOYIN LITTAFI MAI TSARKI Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Kula da Iyaye da Suka Tsufa? A Littafi Mai Tsarki, akwai labaran bayin Allah da suka kula da tsofaffinsu. Akwai kuma shawarwarin da za su taimaka ma wadanda suke hakan a yau. Ka Aika Ka Aika Idan Iyayenmu Suna Rashin Lafiya FALLAYEN RUBUTU DON MATASA Idan Iyayenmu Suna Rashin Lafiya Hausa Idan Iyayenmu Suna Rashin Lafiya https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/502016221/univ/art/502016221_univ_sqr_xl.jpg