Fast Facts—Faransa
- Yawan Jama'a—64,793,000
- Masu Shela—138,133
- Ikiliisyoyi—1,461
- 1 to 474—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population
HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI
“Jehobah Ya Kawo Ku Faransa don Ku Koyi Gaskiya”
Yarjejeniyar shige da fice da Faransa da Polan suka yi a shekara ta 1919 ta haifar da sakamako da ba a zata ba.
HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI
“Kada Ku Yarda Wani Abu Ya Hana Ku!”
A shekara ta 1930 zuwa 1939, masu hidima ta cikakken lokaci a Faransa sun kafa misali mai kyau na kasancewa da kwazo da kuma jimiri.