Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Peru

  • Ana wa wasu manoma wa’azi game da Mulkin Allah a yaren Sifanisanci a garin Chachapoyas da ke ƙasar Peru

Fast Facts—Peru

  • Yawan Jama'a—33,966,000
  • Masu Shela—133,366
  • Ikiliisyoyi—1,551
  • 1 to 261—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

AIKIN WALLAFA LITTATTAFAI

Yin Wa’azi a Yankin Andes

Mutanen da ke yaren Quechua a kasar Peru sun samu ci gaba sa’ad da aka wallafa littattafai da juyin New World Translation a yarensu.